Live Reviews:
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Al-ƙur'ani tare Tarjama Hausa

⭐️0 / 5
Rating
🙌0
Ratings
📼10 scs
Content
📦w/o updates
Updates frequency
🗣❌ unsupported
Your locale

All Versions of Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

1.0.1

April 9, 2023

Bug fixes

1.0

April 6, 2023

Price History of Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Description of Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye. Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki. ***Keɓance-keɓancen Manhajar:*** - Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa - Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai - Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali - Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa - Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi - Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa. - Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan) - Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma - Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu. - Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba. - Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa. - Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta. - Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa Designed and developed by: https://smartech.online
Show less

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa: FAQ

Is Alƙurani Mai Girma Quran Hausa optimized for iPad devices?

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa is available on iPad devices.
Quran Audio Library built the Alƙurani Mai Girma Quran Hausa app.
Your iOS device must have at least iOS 13.0 installed to use the app.
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa has not received any user ratings yet.
Education Is The App Genre Of The Alƙurani Mai Girma Quran Hausa App.
The latest version of Alƙurani Mai Girma Quran Hausa is 1.0.1.
The latest Alƙurani Mai Girma Quran Hausa update came out on July 4, 2024.
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa was first released on April 7, 2023.
Quran Audio Library: Contains no objectionable material.
The Alƙurani Mai Girma Quran Hausa app can be used in Amharic, Arabic, Croatian and 12 more.
Sorry, Alƙurani Mai Girma Quran Hausa is not available on Apple Arcade.
Sorry, in-app purchases are not accessible within Alƙurani Mai Girma Quran Hausa.
No, you cannot utilize Alƙurani Mai Girma Quran Hausa with Apple Vision Pro.

Screenshots of Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

iphone
ipad

More Applications by Quran Audio Library

Alternatives to Alƙurani Mai Girma Quran Hausa