Macha’Allah
Macha’Allah, Allah yabaka laadã kuma Alla yijikan Sheikh Jafar.
Gagarumin Aiki Domin Amfanin Al’ummah
A zahiri, wannan app na cikakken tafsirin al qur’ani daga bakin Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam Kano, ba qaramin aiki bane. Ina kyautata zaton wannan aiki zai amfani Al ummar Musulmi masu magana da harshen Hausa. App din ya tsaru kuma sautin sa ya fito ras. Ina jin dadin sauraron sa. Allah (SWT) ya biya bayin Allan da suka sarrafa shi da gidan Aljannah. Allah kuma ya gafarta wa Sheikh Ja’afar ya gina masa gida a Aljannah. Amin.
Show more




