Guzurin Mahajjata

Guzurin Mahajjata

Bayanin Aikin Hajji da Umrah

0 ratings

Archived App (Last seen on 12 Dec 2025)

This is an archived listing of the app previously available on the App Store.

Although the app is no longer distributed by Apple, you can still view its description, screenshots, version history, ratings, and metadata for reference.

Price history

Rating summary

Details

  • Released
  • Updated
  • July 14, 2022
  • July 15, 2022

Features

Guzurin Mahajjata screenshot #1 for iPhone
Guzurin Mahajjata screenshot #2 for iPhone
Guzurin Mahajjata screenshot #3 for iPhone
Guzurin Mahajjata screenshot #4 for iPhone
iphone
ipad
🖼️Get Icon
Icons↘︎

About

Jagoran Mahajjata waken aikin Hajji da Umarah da Ziyarar Masallacin Manzon Allah (s.a.w) a Madinah. Sauke app din domin samun cikakken bayani kan yanda ake aikin hajji ko umrah ko ziyara. Acikin app din Baku samu bayanai kamar haka: 1. Wajibcin aikin Hajji 2. Falalar yin aikin Hajji 3. Me ake nufi da samun ikonyin aikin Hajji ? 4. Rabe-raben aikin hajji 5. Fifikon Tamattu'i kan sauran nau'ikan hajji 6. ihrami 7. Miqati 8. ihramin mace 9. Talbiyyah 10. Shiga masallacin Ka'abah 11. Yadda ake Dawafi 12. Maqam Ibrahim da abun da ake karantawa cikin raka'ointa 13. Rowan ZAM-ZAM 14. Sa'ayi tsakanin duwatsun SAFA da MARWA da addu'oinsu 15. Ranar aikin hajji ta farko: Tafiya Minna ran takwas ga wata 16. Ranar Arafa: ranar tara ga wata 17. Kwanan Muzdalifah 18. Dawowa Mina ran goma ga wata 19. Jamratul Aqaba 20. Hadaya 21. Aski 22. Dawaf ifada 23. Dawowa Minna 24. Ayyamun ma'adudaat 25. Dawaf wada' 26. Rabe-raben jifa 27. Hane-hane 28. Ziyarar Annabi (s.a.w) 29. Maqabartar Baqi 30. Masallacin Quba 31. Uhud 32. Laduban tafiya 33. Tambayoyi da amsoshi Idan kunji dadin wannan manhajja ku aikata ga sauran yanuwa. Aikawa wani ko wata Alhaji, Hajiya ko maniyyaci data sani.
Show more

What's New in Guzurin Mahajjata

1.0

July 15, 2022

Developer apps