
lorewa
Educating the Arewa Woman
0 ratings
Archived App
This is an archived listing of the app previously available on the App Store.Although the app is no longer distributed by Apple, you can still view its description, screenshots, version history, ratings, and metadata for reference.
About
Lorewa shine Tsarin Koyon Ilimi ta yanar gizo wanda zai isar da mahimman ilimin zamani ga matan Arewa, yan mata, matasa a duk faɗin Duniya. Wannan dandalin namu na duk matan Arewa ne wadanda suke da sha'awar su koyar ko su koyi wani sabon abu. Abu ne mai sauki, sabo ne, gaskiya ne.
Duk darussan mu an tsara su da kyau kuma an yi su cikin Harshen Hausa. Kuna iya koyarwa da samun kuɗi da kuma gina arziki ga dangi da kuma al'umma. Ko kawai ku koyi sabon abu dan daukan aikinku da kasuwancinku zuwa sabon matsayi.
Akwai wadatattun darussan da suka shafi harkar kasuwanci, zuwa ga harkar gida, ci gaban mutum, salo, ayyukan kirkira, kere-kere da sauransu.
Yi rajista, fara koyo, ka zama wani ɓangare na nan gaba.
[English Translation]
Lorewa is the Digital Learning Platform that will deliver critical skills and knowledge to Arewa women, girls, teenagers across the World. Our platform is for all Arewa women that have the desire to either teach or learn something new. It is simple, it is fresh, it is real.
All courses are beautifully designed and delivered in Hausa Language. You can teach and earn and build wealth for your family and community. Or you simply learn something new and take your career and business to new heights.
There is a broad array of courses ranging from entrepreneurship, to home management, personal development, fashion, creative works, crafts and lots more.
Sign up, start learning, and become a part of the future.
Show more
What's New in lorewa
4.2.10
April 26, 2024
Bug fixes and Improvements
10
In-App Purchases
$11.99
Daga na Kullum zuwa na Shagali
Daga na Kullum zuwa na Shagali




